Quantcast
Channel: Arubuce Ta Ke Hausa Novel – Naija02.com.ng
Browsing latest articles
Browse All 10 View Live

Arubuce Ta Ke 92

Page 92 Kasa ci gaba tayi da lissafa kudin,idan tayi gaba sai ta dawo baya,dole ta zube kudin tana jin kamar ana sukar zuciyarta da mashi,ta miqe tana gyara daurin zaninta da dan qaramin cikinta wanda...

View Article



Image may be NSFW.
Clik here to view.

Arubuce Ta Ke 93

Page 93 Widad kuwa sabgarta take a sassanta,don ko leqowa batayi ba bare ma su hadu,su mimi suna wajenta,sukaci lafiyayyen abincinta suka qoshi,daga qarshe ma bacci a nan ya dauki mimi,nawwara kawai ya...

View Article

Arubuce Ta Ke 94

Page 94 Tunda ta isa gidan uncle muhsin sai ta sake sosai abinta cikinsu nujood,bayan sun gama hira da hajjaa a kebance,ta tabbatar babu sauran abinda yake damunta,saidai lokaci lokaci gabanta yana...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

Arubuce Ta Ke 95

Page 95 Tayita qoqarin motsa wata gaba ta jikinta amma ta kasa,wata mummunar shaqa taji an yiwa wuyanta,abinda ya sabbaba mata numfashinta ya soma wahalar fita kenan,cikin gigita firgici da kuma tsoro...

View Article

Arubuce Ta Ke 96

Page 96 Wata wawiyar ajiyar zuciya ta saki tana samun nutsuwar ruhi da gangar jiki sanda taga sun dauki hanyar kaduna,duk da jikinta babu wani qwari sosai saboda zazzabin daya gallabeta,amma at least...

View Article


Arubuce Ta Ke 97

Page 97 “Sorry mommy…..bafa dake nake ba,da uncle dina,oh mijina,da mijina nake magana” widad din ta fada kanta tsaye,idanunta cikin na hafsat. Wani abu mai nauyi hafsat din taji kamar an aza...

View Article

Arubuce Ta Ke 98

Page 98 “Matsa daga gurin nan hafsa tun raina bai baci ba” ya sake fada cikin kausashiyar murya,shammatarsa tayi sai kawai ga hannunta jikin widad,ta shaqeta sosai tana dura mata ashar,kai zaka dauka...

View Article

Arubuce Ta Ke 100

Page 100 A hankali take taka harabar gidan,tana jin kamar magnet ke janta zuwa waje,har ta kusa da gate din ta taka wani dan qaramin dutse mai tsini,zafin da ya soketa ya sanyata furta “Subhanallah” ta...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

Arubuce Ta Ke 56

Page 56 Sanda yayi kiran farko har ta katse bata daga ba,bai qosa ba ya sake kira,dab da zata katse aka daga. Sallama ya fara yi mata,cikin muryar bacci ta amsa “Badai bacci ba?” Ya tambayeta da...

View Article


Arubuce Ta Ke 99

Page 99 “Hajiya ina wuni” “Lafiya alhmdlh,ya nauyin jiki?” “Lafiya lau” ta fada a gaggauce,sannan ta zauna ta fara rattabo mata abinda ya faru. Fiye da rabin maganar ta canzata, hajiyan tayi shuru tana...

View Article
Browsing latest articles
Browse All 10 View Live




Latest Images